Wednesday, 1 February 2017

JALLOP DIN TALIYA

Zaki greating din attaruhu tattasai albasa tafarnuwa tumator after kingama ki soya kayan miyan ki zuba ruwa when it boil ki zuba taliya da maggi curry and any spices dakikeso cut ur pepper and add it again cut carrot into pieces ki zuba aciki Sai ki juya ki rufe in tadawo sai ki sauke.....

1 comment: