Zaki fereye dankalin ki sai ki rabashi biyu k'i dafashi I'dan yadahu ruwan ya tsotse sai ki adding salt kadan ki saka cokali k'i mitseka shi kamar zakiyi yam ball's...
Ki samu Namanki kiyanka shi kanana k'iyi adding albasa kisa ruwa after yadawo add little oil sai kisa cubes with tafarnuwa attaruhu in yayi sai ki sauke....
Zaki dakko potatoes dinki dinki kiyi roll dinsa add ur meat then roll it back kisa acikin ruwan kwai sai kisa acikin garin bread sai k'i soya....
No comments:
Post a Comment