Saturday, 13 May 2017

BERBUS

Berbus

  Deejarh berver

Alkama za'a niko miki tare da gero alkama kamar gwangwani biyu gero gwangwani daya Sai a niko miki ki tankade kisa gishiri kadan da dan sukari Sai baking powder 'yar kadan sai yeast cokali daya kwai daya mai kadan madara cokali 2 kisa ruwa madaidaici ki kwaba kada yayi ruwa sosai karkuma yayi tauri sai ki rufeshi ya kumbura kamar minti 30 Sai kisa acik'in abun gashi Amma kishafa mai acikin abun gashin sai ki barshi yakara hawa sai ki gasa in yayi kifito dashi minti 14.....urs Nana diso

No comments:

Post a Comment