Sunday, 14 May 2017

RICE/BEANS-POTATOES SAUCES

Zaki matsa lemon zakin ki irin tanjero dinnan but dark yellow sai ki Saka kankara add sugar and enjoy...

    For the rice Zaki dafa shinkafarki da wake after kingama sai ki sauke...

    For the potatoes sauces zaki fereye dankalinki kiyanka shi kanana sai ki zuba ruwa but bamai yawa ba oil da attaruhu koren tattasai and carrot add curry and spices ki rufe for 20 mint sai kiyi adding kifinki Wanda kin riga kinsoya kijuya sauces din kikara barinta for 3mint...

     Sai salad, tumatur, dafaffen kwai...enjoy...urs Nana Diso

No comments:

Post a Comment