Sunday, 14 May 2017

Fish ball

Fish ball

   http://nanadisoo.blogspot.com

   Dafarko Zaki wanke kifinki sukunbiya then add thymes da albasa in yadawo ki sauke kicere kayar tsakiya kisamu fork kiyi mashn dinsa ki ajiye agefe, ki yanka dankalinki da albasa kanana kijajjaga attaruhu da tafarnuwa ki juye aciki kidafa dankalin idan ya dawo sai ki barshi yasha iska kijuye acikin kifin kisaka danyan Kwai da Maggi ki jujjuya sosai saiki making ball ki saka aciki Kwai ki soya....Urs Nana Diso

No comments:

Post a Comment