Salad
Salad
Cabbage
Carrot
Cocumber
Potatoes
Tomatoe
Egg
Bama
Sugar
Dafarko zaki wanke salad dinki da cabbage Amma kadan zakisa kabejin Sai ki dafa dankali da kwai after sun dawo saiki yanka su kizuba acikin salad din ki yanka cocumber shima kizuba aciki kiyanka tumatur ki goga karas duk ki zuba aciki sai ki saka mayonnaise dinki da sugar kadan sai maggi kadan kijuya sosai...yummy...urs Nana diso
No comments:
Post a Comment