Lemon kwakwa 1
Deejarh berver
Abubuwan da ake buqata kwakwa mai kyau sukari....
http://nanadisoo.blogspot.com
Yadda zaki yi ki samu kwakwanki mai kyau,sai ki yankata kanana ki saka a blender kidan saka ruwa sai ki mark'ada kitace... kisa sugar Sai ki saka a frige....URS NÀNA DÌSO
No comments:
Post a Comment