Sunday, 13 August 2017

Meatpie7

*Meatpie 7*

   _Deejarh berver_

_*fulawa 3 cups, butter half Sai salt kadan Sai bikin powder 1spoon! Kiyi mixing din butter baking powder salt and fulawa Har sai ya bi jikin fulawar sosai after kinyi mixing sosai Sai kusa ruwa Kamar half cup kuyita murzawa ku yita murzawa after kin murza kisamu bowl kiyi keeping dinsa for 10minute after 10mnt yayi ki kara kneading dinsa Sai Ki murza kiyi masa shape din cycle Dan yafi kyau..*_

    _For kayan hadin ciki Ki dafa nama da maggi yadawo inkinada inyayi Sai kiyankashi kanana  kiyanka onion itama kanana kiyi greating din attaruhu da tafarnuwa(in kinaso) kiyanka Karas da dankali kanana sai kisa ruwa kidafasu.. kisaka Mai da ruwa kada akasko kijuye albasa da carrot da dankali kiyita juyawa har Sai ta dawo sannan kijuya namanki Kiyita juyawa add curry but little da maggi but be careful karyayi yawa, idan ruwan ya tsutse Sai ki sauki.._sai ki dagargaza kwai kisa cikin kayan hadin kijujjuya...

_*Fulawar dakikaye shape da'ita sai ki saka namanki a tsakiya gefen kuma Ki kada kwai kishafa agefen Sai kirufe kidatse bakin da frk kisa a abun gasawa before kisa meat pie din kishafa butter kadan a abunda zaki gasa Sai k ishafa kwai asaman meat pie din kisaka a oven when it turn brown sai kicire ..urs Nana diso*_

No comments:

Post a Comment