Sunday, 13 August 2017

Tsame gaye

*TSAMI GAYE*

   _Deejarh berver..._

_Kwalba
Food Colour
Milk
Sugar
Flavour

   *Dafarko zaki saka kwalba aturmi sai kidinga daddakawa ahankali harsai garin kwalbar yafito Sai ki tankade ki ajiye kwallayin agefe ki dora ruwa kadan atukunya sai kisa food colour duk wacce kikeso sai kizuba sugar da flavour kijuye kwalba da madarar gari ki kwabata da tauri sai kijuye a plate kifaffada intasha iska sai kiyanka....* _*Urs Nana diso*_

No comments:

Post a Comment