Sunday, 13 August 2017

Potatoes pancake

*Potatoes pancake*

Deejarh berver

   _Dafarko zaki ferayi dankalin ki ko na hausa ko na turawa Sai ki dorashi awuta idan ya dawu Sai kisamu fork ki mutsuttseki shi ki yanka dafaffen kwai, kizuba zogale kadan attaruhu tafarnuwa albasa duk ki yankasu ki zuba Sai ki zuba curry red chill Maggi ki jujjuya ko ina...kina fadashi kinasawa akwai kina soyawa...._

   *Note:-ki tabbatar mai yayi zafi kafin kisaka...*

    _Zaki iya saka parsley in bakida zogale...._

   *Zaki iya gurza dankalin ki basai kindafa ba...*

    _Inkika dafa k'wanki Har kwanduwar zaki yanka ki zuba.. urs Nana diso_

No comments:

Post a Comment