Sunday, 13 August 2017
*Awara* _Deejarh berver_ Waken suya (rabin kwano) Dantsame (Na 30)....wasu Alumun suke sawa Amma ta dantsame tafi yimin dad'i Allayyahu(Na 20) Attaruhu(Na 20) Dankali (guda 7) Maggi mai star (guda 7) Ajino mota (guda daya) Albasa(babba guda daya) Kanwa('yar kadan) *Dafarko zaki gyara waken suyarki sai ki wanke shi ki zuba kanwa 'yar kadan amarkado miki shi idan ankawo sai ki diga manja kadan kidan kara ruwa sai ki tace kizuba atukunya ki dora...* _Zaki ferayi dankalin ki ki yankashi kanana sai kiyi dafashi half done, ki yanka alayyahu ki jajjaga attaruhu ki yanka albasar ki kanana..._ http://nanadisoo.blogspot.com _*Idan waken suyan yayi alamar tafasa sai ki zubawa dantsamen ki ruwa kadan ki juye acikin awarar zakiga yafara rarrabewa awarar tafara fito sai ki juye dankalin ki da alayyahu attaruhu albasa kisa ajino moto maggi kijuya ki rufe yakara tafasa sosai in kinga awarar tafito sosai sai kisamu Abun tata kijuye awarar nan ki tsanesa kirufe bakinsa kisamu dan murfin tukunya ki dannasa ruwan yafita sai ki ajiyeshi idan yasha iska ki yayyanka ki soya....Urs Nana diso*_
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment