Wednesday, 8 March 2017

Chapatti 1

Chapatti

Da farko zaki samu fulawarki sai ki tankade ki zuba baking powder da salt ki juya ya hade jikinsa sai ki samu ruwan  ki kwaba shi karyayi taure sosai karkuma yayi ruwa sai ki rufe for 20mint  after lokaci ya cika sai kiyi kneading din sa sosai kiyi cutting yadda kike so ki saka akan chopping board ki murza yayi circle sai ki ajiye agefe ki rufe nadan muntuna, ki dura kasko akan wuta ayayin dayayi zafi ki dura wannan fulawar anan zakiga yafara yi sai kijuya daya side din shekenan....urs Nana Diso

No comments:

Post a Comment