Fish sauces
Zaki wanke kifin ki ki barbada maggi ki barshi ya sha iska sai ki soya after kin soya sai ki ajiye agefe, ki yanka albasarki vertical slicing, ki jajjaga attaruhu da tafarnuwa sai ki yanka cocumber dinki roundles sai kiyi cutting din tumatur into small pieces, da farko zaki zuba manki a tukunya sai ki zuba attaruhu da tafarnuwa ki fara juyawa add ur onion and cocumber da tumator add small amount of water curry kirfa and cubes after 2mins add ur fish and close it for good 10mins...urs nana Diso....
No comments:
Post a Comment