Wednesday, 8 March 2017

Chapatti sauces

chapatti sauces

     Zaki iyayen duk miyar dakikeso!

     Wannan danayi potatoes sauces ce zaki yanka karas da dankali da Albasa ki zuba ruwa aciki ki dura Akan huta insun dawo Sai kikara ruwa kadan kisa kisa dafaffan nama,tafarnuwa da attaruhu kijajjaga kisa kisaka spices din dakike da kisa maggi, Curry ki barshi for 10 mint Sai ki sauke.....urs Nana diso

No comments:

Post a Comment