Cocumber juices
Deejarh berver..
Dafarko zaki wanki cocumber dinki tare ki yanka kisa ki zuba abarba kadan kisa blender da ruwa kadan sai kiyi blending dinsu after sunyi ki tace kisa sugar and add ice's ko kisa a frige....Urs Nana Diso
No comments:
Post a Comment