Thursday, 30 March 2017

GASHESHEN KIFI DA KAYAN LAMBU

GASHASHEN KIFI MAI KAYAN LAMBU

    DAFARKO ZAKI WANKE KIFINKI KISA MAI MAGGI CURRY GARLIC PEPPER CITTA DA DUK SPICES DAKIKE DA...SAI KISAKA A FRIGE FOR 20MINT THEN  U BAKE FOR 30MINUTE..

http://nanadisoo.blogspot.com

    ZAKI YANKA DANKALI DA ALBASA ATTARUHU DA KOREN TATTASAI KI GOGA CARROT KISA SPICES DA RUWA KISA KAYAN KAMSHI CURRY SAI KI RUFE KI BARSHI 7MINT ...ZAKI FASA KWAI KI ZOYA SHIMA KI YANKA KI HADA DUKA KI ZUBA A GASHASHEN KIFIN..URS NANA DISO..

No comments:

Post a Comment