For the rice zakiyi perboiled din shinkafa..
Sai kiyanka namanki kitasa ki yanka karas da dankali ki dafasu Sai Kisaka mai kadan da ruwa acikin tukunyar kisa curry ki juye namanki carrot da dankali kisa 1 cubes ki juye rice dinki aciki sai ki juya ki rufe for 20mins saiki sauke.....urs Nana diso
No comments:
Post a Comment