Miyar dankali
Zaki fereye dankali kirabashi biyu ki ajiyeshi agefe, sai ki wanke kazarki ki tafasa ta da albasa maggi da kayan kamshi ke after ta dawo sai ki ajiye agefe, ki jajjaga tumatur albasa tafarnuwa tattasai da attaruhu after kin gama ki soya amai sai kizuba ruwa bamai yawa ba kisaka curry with cubes da wasu spices inkinaso after ya tafasa kizuba dankali da namanki kijuya ki rufe for 20mins.....urs nana Diso..
No comments:
Post a Comment