DAMBUN COUS COUS
Cous cous, zogale bushshe, albasa, mai, maggi, attaruhu, tafarnuwa, gyada..
zaki gyara zolanki kijikashi, ki yanka albasar ki ki hada da gyadar da kika dan dakata ki dafasu tare for 3min sai ki jajjaga attaruhu da tafarnuwa..
Ki juye couscous atukunya ki saka maggi gishiri mai kijuya sosai ki saka attaruhu da zogale, ruwan zafin da kika dafa albasa da mai sai ki juye akan couscous din Amma karki ciki ruwa sosai kijuya ko'ina saiki dura a wuta yadan kara turara sai ki sauke....urs Nana Diso
No comments:
Post a Comment