MEAT YAM BALL
Dafarko zaki yanka namanki kanana ki saka maggi da Albasa da kayan kamshi idan ya dahu sai ki sauke...
Ki yanka doyarki ki saka ruwa salt da sugar kibarta ta dahu sosai after tayi sai ki jajjaga attaruhu da albasa da tafarnuwa ki juye akan namanki, ki saka cokali ki mitsetseka doyarki ko'ina har sai tayi laushi sai kijuye naman nan da su attaruhu kiyi adding maggi ki mulmula kifasa kwai ki soya acikin mai...urs nana diso
No comments:
Post a Comment