Monday, 16 January 2017

MIYAR DANYAN ZOGALE

Danyan zogale Zaki samu sai ki tsinke shi ki wanke after Ya bushe kidan rarrabashi biyu,  Kiyi jajjage kisoya ki watsa namanki after Ya tafasa sai ki juye zogalen aciki add cubes, spices, onion da tafarnuwa in miyar ta dahu saiki juye...urs Nana Diso

2 comments:

  1. Hmm looks yummy and nutritious I will surely give it a try

    ReplyDelete
  2. Hmm looks yummy and nutritious I will surely give it a try

    ReplyDelete