Ginger zaki wanke idan angama sai a markada a blender,tace ajiye gefe daya.matse lemon tsami kadan sai ki matse lemon idan angama sai a zuba sukari a ciki da flavour Sai kisa a frige......Nd
Sauce ne attaruhu zakiyi greatn tare da albasa da tafarnuwa, sai kiyanka alayyahunki , ki dan soya attaruhu da albasa da tafarnuwa acikin mai idan ya soyu kizuba alayyahu da Maggi sai curry inyadahu kisauki that's all. .....Nd
Sai Kuma kifasa kwai kisaka albasa kadan sai Maggi kaddan ki saka a kasko Kamar zaki soya saiki dagargaza kisa asaman shinkafa da waken.......
Nana diso💕💕
No comments:
Post a Comment