Wednesday, 18 January 2017

MEAT PIE 2

Dafarko saki nadi fulawa 2 cups Sai butter 3 spoon Sai salt kadan Sai bikin powder half spoon!

   Zakiyi mixing din butter baking powder salt and fulawa Har sai ya bi jikin fulawar sosai after yayi sosai Sai ki saka ruwa kadan kiyi ta murzawa  after kin murza ki samu bowl kiyi keeping dinsa for 10minute after 10mnt yayi kikara mixing dinsa Sai Ki murza kiyi masa shape din  cycle Dan yafi kyau..

    For kayan hadin ciki Ki dafa nama da maggi curry da dankalin turawa in yadawo in kinada in yayi Sai ki yankashi kanana  ki yanka onion itama kanana kiyi greating din attaruhu da tafarnuwa(in kinaso) kisaka Mai da ruwa kada akasko ki juye albasa da carrot ki yita juyawa har Sai ta dawo sannan ki juya namanki Ki yita juyawa add curry but little da maggi but be careful karyayi yawa, idan ruwan ya tsutse Sai ki sauki..

   Fulawar da kikayi shape da'ita sai ki saka namanki a tsakiya gefen kuma Ki kada kwai kishafa agefen Sai kirufe ki datse bakin da frk kisa a abun gasawa Sai ki shafa kwai asaman meat pie din ki saka a oven for 25minute in yayi ki cire..urs Nana diso..

No comments:

Post a Comment