*Wainar rogo*
_Kubrah cie berver_
Kwak'i
Maggi
Mai
Attaruhu
Albasa
Tafarnuwa
Ruwan dumi
*Ki yanka albasa kananu k'i jajjaga attaruhu ki soyasu sama sama*
*Kwak'in ki zaki samu mai kyau kijuye a dan bowl Sai kiyi add din maggi da mai but man little sai Ki zuba attaruhun ki da albasa kiyi mixing dinsu Sai ki zuba ruwan ki juya sosai, amma karya yi ruwa fa da dan tauren shi zakiyi, kibarshi for 5 min.*
*Sai kisamu hannunki kina fada shi kisoya amai*
*Urs Nana Diso*
No comments:
Post a Comment