Zobo
Zobo/sugar/flavour/bawon abarba/kirfa/na'ana'a Amma kadan/kanin fari...
" ki hada komai ki dafa in kamshi yafara tashi sai ki sauke ki tace kisa sugar da flavour da kankara komai kisa a frige....Urs nana Diso....
No comments:
Post a Comment