Friday, 6 January 2017

MEAT PIE

Ku tanadi fulawa 3 cups Sai butter half Sai salt kadan Sai bikin powder 1spoon! Kiyi mixing din butter baking powder salt and fulawa Har sai ya bijikin fulawar sosai after yayi mixing sosai Sai kusa ruwa Kamar half cup kuyita murzawa kuyita murzawa after kin murza kisamu bowl kiyi keeping dinsa for 10minute after 10mnt yayi kikara mixing dinsa Sai Ki murza kiyi masa shape din cycle Dan yafi kyau..

    For kayan hadin ciki Ki dafa nama da maggi yadawo inkinada inyayi Sai kiyankashi kanana  kiyanka onion itama kanana kiyi greating din attaruhu da tafarnuwa(in kinaso) kisaka Mai da ruwa kada akasko kijuye albasa da carrot kiyita juyawa har Sai ta dawo sannan kijuya namanki Kiyita juyawa add curry but little da maggi but be careful karyayi yawa, idan ruwan ya tsutse Sai ki sauki..

   Fulawar dakikaye shape da'ita sai ki saka namanki a tsakiya gefen kuma Ki kada kwai kishafa agefen Sai kirufe kidatse bakin da frk kisa a abun kasawa Sai kishafa kwai asaman meat pie din kisaka a oven for 25minute in yayi ki cere..urs Nana diso💓

No comments:

Post a Comment