Friday, 6 January 2017

GASHIN NAMA A KASKO

Namanki zakisamu mara kitse after kin wanke sai kisamu kasko  din ki ki kunna yayi zafi, shikuma naman nake sai kisaka masa thyme da maggi little sai mai kadan sai ki dauka kina sakawa akasko kamar zakiyi gashi kinayi kina juyawa idan kika tabbatar yayi Sai ki ajiye shi aside ki dakko albasar dakikayanka da attaruhun dakikaye greating dinsa da koran tattasai kisasu a kasko da ruwa kadan kiyita juya after kingama kinga albasar ta narki sai kisaka tafarnuwa da spices din dakikeso sai kijuye naman aciki kidan juya for 1mint sai kisauke! But zaki iya gasa naman a oven inbakason na kaskon!
     Urs Nana diso💕💕

No comments:

Post a Comment