Saturday, 14 January 2017

MIYAR WAKE

Miyar wake Da zogale...

   *Zaku samu waken ku ku sirfashi acere bawan kamar yadda zakiyi alala..*

   *Attaruhu,tattasai, tafarnuwa,albasa,ki jajjaga su sai ki zuba acikin tukunya kisaka mai ki soya ki zuba ruwa idan ya tafaso sai ki Zuba waken ki da zarar waken ya dahu sai ki Zuba cubes dinki curry da zogale ki juya kibarshi ya karasa sai ki zuba ruwan Nama da Nama...urs Nana diso*

   Hmm wallhi miyar tanada dadi

No comments:

Post a Comment