Saturday, 14 January 2017

FATEERA2

flour za kisamu sai ki tankade add salt with any cubes dakike so (ne Maggi nake sawa) add 2 spoon of oil baking powder and add water little mix them oll har sai Ya hade jikinsa keep aside for 5mins....  ki daukw muciya or any thing dakike murje dashi ki mulmula sai ki murza shi karyayi kaure kar kuma yayi falan falan after kin murza ki dura mai yayi zafi add little onion in yayi Zafi sai ki saka kidan buga tsakiyar da spoon inyayi colour din dakike so sai ki kwashi....urs Nana diso...

No comments:

Post a Comment