Dafarko zaki tanade beridin shawarma...
Ki tafasa kazarki after ta daho ki cire tsokar, sai ki yanka dankali shima ki dafa shi idan ya dahu sai ki ajeyi, ki jajjaga albasa da attaruhu da tafarnuwa idan kinaso sai ki dura awuta ki zuba mai kadan da ruwa kisa maggi curry kiyita juyawa sai ki juye naman da dankali kibarshi for 2mins, sai ki yanka kabeji ki gurza karas kisa a dan kasko kamar 2 mint sai ki cire...
Zaki shafa ketchup da man salad ajikin biredin sai ki zuba kayan hadinki ki nade sai ki gasa for 1mins...urs Nana Diso
No comments:
Post a Comment