Taliyar yar hausa/with dankalin hausa/carrot/green pepper/onion/red pepper...../ coconut juice
Coconut juice
kwakwa zaki samu mai kyau sukari madara ta ruwa ko tagare flavour...
Zaki Dan rarraba kwakwar kisaka acikin blender saiki sa ruwa dan daidai sai ki markada a blender har sai yayi...
Bayan kin markada sai ki tace,sai kisa sugar,ki fasa madara ki zuba akai,sai kisa flavour...
Kisa a fridge ko kisa kankara...urs Nana diso
No comments:
Post a Comment