JUICE DIN WATERMELON
(KANKANA)
INGREDIENTS:
•Kankana
•Sugar
PROCEDURE
Ki sami kankana mai kyau, ki ragye kwallon sai ki niqa ki tace, idan kina so sai ki sa sugar, sai kisa flavour insan samune na pineapple, yana kara lafiya sosai, domin yafi muku aiki a jiki....NANA DISO💕💕
No comments:
Post a Comment