Zaki feraye dankalin ki na hausa sai kisa shi aruwa, Kiyi blending din tattasai attaruhu albasa tumator tafarnuwa kisa atukunya ki soya idan ya soyu sai kizoba ruwan namanki da ruwa kadan (Kar acika ruwa) curry cubes ki juye dankali aciki ki rufe idan yakusa dawowa sa ki kara albasa ki rufe yana dawuwa ki kwashe....urs nana Diso
No comments:
Post a Comment