Shinkafa zaki dafa idan ta dahu (Amma kartayi dahuwar nan luguf)bayan kin tace ta Sai kibarta tasha iska...
Ki yanka carrot dinki da green pepper Sai kisa a tukunya ki zuba ruwa kadan da Curry da cubes da Mai kadan kibarshi yayi 3minute....
Sannan Sai kiyi kamar zaki soya Kwai Sai ki dagargaza kiyi adding din Kwai acikin carrot din Sai ki juye shinkafar kirufe for 5minute in time yayi saiki sauke.....urs Nana diso
No comments:
Post a Comment