Potatoes wafers Dankali zaki firaye Sai kiyi masa yankan circle falan falan kisa kayan kamshi da maggi ki barshi yasa iska Sai ki soya amai.....urs Nana diso
No comments:
Post a Comment