BIREDIN SHAWARMA
Zaki iya sayen biredin yin shawarma a kanti ko kuma kiyi a gida....
Da farko zaki samu fulawarki sai ki tankade ki zuba yeast da salt ki juya ya hade jikinsa sai kisamu ruwan dumi ki kwaba shi yafi na fanke taure sai ki rufe for good 2hours after ya kumburo sai kiyi kneading din sa sosai kiyi cutting yadda kike so ki zuba fulawa akan chopping board ki murza yayi circle sai ki ajiye agefe kirufe nadan muntuna, ki dura kasko akan wuta ayayin dayayi zafi ki dura wannan fulawar anan zakiga yafara yi sai kijuya daya side din shekenan....urs Nana Diso
Masha Allah
ReplyDelete