Saturday, 14 January 2017

MIYAR KWAI


*Miyar kwai*
Kwai
Cube
Curry
Little salt
Mai Sai albasa, attaruhu,
  Dafaffan kayan miya (wanda aka markada)

Dafarko juye kayan miyarki insun soyu sai ki saka ruwan ki Kamar ludaye 4 Sai kijuye albasar Nan idan tayi laushi kisa attaruhu da Mai da Maggi da curry da gishiri ki markada tafarnuwa kisaka Sai ki fasa kwanki ki kada kijuye acikin tukunyar kita juyawa kita juyawa kibarshi for 7 min saiki sauke....urs Nana diso

No comments:

Post a Comment