Friday, 6 January 2017

Rice/egg carrot

Shinkafarki zaki dafa buh karta dafe, sai kisamu kwanki kisaka maggi kiyi kamar zaki soyashi Amma Sai ki dagargaza kisamu carrot wanda kika yanka shi kanana Sai kidan soya da mai da maggi, ki hadasu da shinkafar kijuya Sai kidura Akan wuta yaturara saike sauke.

  Shikuma sauce ne da dankali zaki yanka Kanana kidurashi Akan wuta yadawo, idan yayi sai kisaka maggi da curry yadda kikeso sai kiyi greatn din albasa da attaruhu da tafarnuwa saikizuba, sai alayyahu inkina bukata I'd an tayi saiki sauke....Nana diso

2 comments: