Ki kai asurfa miki geronki after an surfa Sai kikai markade in ankawo daga markade ki bugashi sosai kisa gishiri da karkashi ki barshi Sai yayi bulale kamar 30mins Sai ki zuzzuba atanda inyayi kijuya.....urs Nana Diso
Nice one Amma ba xaiyi dubu ba
Delishshsh
Nice one Amma ba xaiyi dubu ba
ReplyDeleteDelishshsh
ReplyDelete